DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya suka hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi ido huɗu da ɗakin Ka'aba, Ronaldo ya ce tunda ya fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-naseer yake ta so ya ziyarci ɗakin Allah don ganewa idonsa yadda yake a zahiri amma sai a ƙi ba shi dama a ce masa iya musulmai ne kaɗai ke da ikon zuwa wannan wuri mai albarka Ɗan wasan ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yin nazari a kansa Kunji fa menene ra'ayoyinku muna fatan Allah yasa ya karɓi addinin Musulunci

DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya suka hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi ido huɗu da ɗakin Ka'aba, Ronaldo ya ce tunda ya fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-naseer yake ta so ya ziyarci ɗakin Allah don ganewa idonsa yadda yake a zahiri amma sai a ƙi ba shi dama a ce masa iya musulmai ne kaɗai ke da ikon zuwa wannan wuri mai albarka

Ɗan wasan ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yin nazari a kansa

Kunji fa menene ra'ayoyinku muna fatan Allah yasa ya karɓi addinin Musulunci

Post a Comment

Previous Post Next Post