Mu Leka TIK TOK Mu Danyi Gulma ๐Ÿ˜๐Ÿ˜ Auren jaruman TikTok da tauraruwar su ke haskawa, wato Ali Nuruddeen wanda akafi sani da Baddoo da kuma amaryar sa Minal Ahmad wato Minaluwa ya zo da ban sha'awa da kuma mamaki duba da yadda aka sha rigima a baya. Jaridar AMINTACCIYA ta rawaito cewa, Masoyan sunyi jima suna soyayya a baya sai dai daga baya sukai rabuwa ta lokaci guda, kuma suka jima ba wanda ke kula kowa. Sai dai bayan ษ—aukar watanni masu yawa sai ga hotunan Auren su na yawo a kafafen sada zumunta wanda ke nuna shiryawar su tuni da kuma bijiro da maganar Aure lokaci guda. Wane fata za kuyi kan Auren nasu?

Post a Comment

Previous Post Next Post