How to recover your closed facebook account

How to recover your closed facebook account



Yadda ake dawo da facebook account wanda facebook suka kulle 🔒 shi cikin sauƙi, amma wannan wata matsala ce wadda ta shafi mutane dayawa domin yanzu akwai miliyoyin jama'a waɗanda suna amfani da facebook account domin wata hidima tasu.

“To amma yanzu kamfanin facebook sun kasance kamfani ne wanda kaf faÉ—in duniya babu inda ba'asan kamfanin facebook ba.
Domin hakane kamfanin facebook sukayi suna kuma suka sanu sosai kamar yadda sauran kamfanoni dayawa suka sanu a faÉ—in duniya wanda hakan yana janyo taltalin ar'ziki wanda yawancin mutane haka sukafi so.

“To amma abin tambaya anan shine meyasa kamfanin facebook suke kulle 🔒 account É—in mutane kuma wani laifi ne mutane Sukeyi wa facebook su rufe musu account.

Answer » dalilin da ya sa facebook suke kulle accounts É—in mutane shine wato wasu daga cikin mutane suna buÉ—e facebook ne don cin zarafin ‘ya‘ya mata ko É“ata ma wani babban mutum suna kamar shugabanni.

Waɗannan kaɗan daga cikin dalilan da yasa facebook suke kulle 🔒 account ɗin mutane dayawa domin dama ba zai taɓa yiwuwa ba ace wasu mutane dayawa baza suyi kuskure ba shiyasa facebook suke kulle accounts ɗin mutane domin sunyi abun sune domin kabi doka.

How to recover your closed facebook account.

“Jama’a Barka da kasancewa damu da kuke yi a kowani lokaci. Dama mun kawo wannan bayanin ne domin yadda zaka dawo da facebook account É—in ka wanda facebook suka kulle to facebook ta hanyoyi uku ne kaÉ—ai suke kulle accounts wanda zamu lissafo muku waÉ—annan hanyoyi guda uku 3.

  1. Facebook account »Blocked
  2. Facebook account»Represh
  3. Facebook account»Suspendend
Waɗannan hanyoyi guda uku sune kaɗai hanyoyin da facebook suke bi domin su rufe maka facebook account ɗin ka wanda idan an taɓa rufe maka facebook to dole a cikin Waɗannan abubuwa uku da na lissafo muku to dole sai daya daga cikin ta faru da ku.

Idan kana son Kallon cikakken video akan yadda ake dawo da facebook to kaje YouTube kayi Search “YUNUSA TECH” To munyi videos uku akan yadda ake dawo da facebook account. 

Post a Comment

Previous Post Next Post