9ja Hausa
Showing posts from September, 2023

DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya suka hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi ido huɗu da ɗakin Ka'aba, Ronaldo ya ce tunda ya fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-naseer yake ta so ya ziyarci ɗakin Allah don ganewa idonsa yadda yake a zahiri amma sai a ƙi ba shi dama a ce masa iya musulmai ne kaɗai ke da ikon zuwa wannan wuri mai albarka Ɗan wasan ya ce Addinin Musulunci ya fara ba shi sha'awa kuma yana yin dogon bincike tare da yin nazari a kansa Kunji fa menene ra'ayoyinku muna fatan Allah yasa ya karɓi addinin Musulunci

DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin …

Mu Leka TIK TOK Mu Danyi Gulma 😏😏 Auren jaruman TikTok da tauraruwar su ke haskawa, wato Ali Nuruddeen wanda akafi sani da Baddoo da kuma amaryar sa Minal Ahmad wato Minaluwa ya zo da ban sha'awa da kuma mamaki duba da yadda aka sha rigima a baya. Jaridar AMINTACCIYA ta rawaito cewa, Masoyan sunyi jima suna soyayya a baya sai dai daga baya sukai rabuwa ta lokaci guda, kuma suka jima ba wanda ke kula kowa. Sai dai bayan ɗaukar watanni masu yawa sai ga hotunan Auren su na yawo a kafafen sada zumunta wanda ke nuna shiryawar su tuni da kuma bijiro da maganar Aure lokaci guda. Wane fata za kuyi kan Auren nasu?

Load More
That is All