Wani mawaki ne ya kagi labarin Ummi rahab tayi ciki / yiwa yan siyasa addu'a Shek Ahmad na shan suka.
Game da labarin karya da ya karade shafukan sada zumunta a satinnan na cewa Ummi Rahab ta fito tayi Albishir din tana da juna biyu wanda mujallar film ce ta fara kawo labarin wanda aka dinga dauka ana kara yadawa idan baku manta ba mun tattauana da mijia ja hillin uuba har ya karyata labarin tare da alwashin kai maganar kotu
