Siyasar kano aka ce sai kano Lamarin siyasar zage zage da ashare ashare da cin mutuncin juna a kano dai wani abu - ne da ke neman zama kamar kwalliya a siyasar kano domin tun abun yana bada haushi har abin ya zama tamkar wasu shika shikai na siyasar yadda yau kana tare da wannan shine mutum kana martaba shi gobe in baka tare da shi kuma shine abin zagedacciniunci gami da wasan kura da martabar sa.
Biyo bayan zargin da ake yiwa Rarara na cin zarafin manyan Kano da kuma mutunta manyan jahar sa ta katsina da ake ganin Rararan maida manyan kanawan yayi yar karkatacciyar kukar sa mai dadin hawa yasa Mustapha Nabraska ya sake magantuwa kan Rararan bayan ganin videon sa yana wakar wani dan takarar Gwamana a jahar katsina karkastum intajam'iyyar Apc mai suna dikko radda vana tikar rawa a daki