Yanzun nan kasar Saudiyya ta sanar da ganin jaririn watan Ramadana. Gobe Litinin za a tashi da Azumi a kasar mai shahara wajen yiwa addinin Muslunci hidima. 'Yan Najeriya na ci gaba da duba jaririn watan, Sarkin Musulmi ne ke sanar da ganin jaririn wata a Najeriya.

Post a Comment

Previous Post Next Post