‘Yan kasuwa da talakawa sun komawa ubangiji yayin da farashin kaya su ka haukace a halin yanzu. Dalar Amurka ta ki tsayawa a wuri guda, kudin mota kuwa ya dade da tashi sakamakon cire tallafi. Masu kokarin yin gini sun ci karo da wani irin mummunan tsadan siminti da sauran kayan gine-gine.

Post a Comment

Previous Post Next Post