9ja Hausa
Showing posts from October, 2023

No title

Kalli video 👇👇👇👇

AN FARA SAMUN NASARA. Dakarun sojojin sama na Nigeria sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga a dajin zamfara. kuma kamar yadda rahotanni suka bayyana an kashe sama da mutane 100 Wannan farmakin ya faru ne a ranar Larabar da ta gabata, yayin da wasu gungun 'yan bindiga da ke kan babura da kuma shirin kaddamar da hare-hare a wasu kauyukan karamar hukumar Bakura, jirgin yakin sojojin saman Najeriya ya gano wasu gungun 'yan bindiga dauke da makamai. A cikin gaggawar mayar da martani, jirgin ya kai hare-hare ta sama a kan gungun 'yan fashin. Ga hotunan gawarwaakin su kamar yadda zaku gani a kasa. Allah ya taimaki jami'an tsaron Nigeria Amin.

Load More
That is All