Yadda ake ɓoye facebook friends list cikin sauki, amma idan ka tsaya ka nutsu da bayanin da zanyi maka yanzu wato da a kwai mutane dayawa waɗannan basu da wani aikin illa su ga cewa sun san da waɗanne irin mutane kake mu'amala a facebook account ɗin ka.
“To shiyasa zamuyi amfani da wannan hanyar domin mu ɓoye facebook friends ɗimu na Facebook kuma babu wani mutum da zai iya ganin wannan Friends ɗin naka sai kai kaɗai ne zaka iya ganin abin ka.
To zamuyi amfani da facebook lite domin muyi wannan aikin domin nasan mutane dayawa su na amfanin da facebook lite ne.
So bayan ka buɗe facebook account ɗin ka zaka tafi wajen Settings ne ka nemo wani wuri da aka rubuta “pravacy” saika shiga nan idan ka shiga cikin nan ɗin zaka wajen da aka rubuta “who can see your friends list ? ” to zaka zaɓi nan wajen.
Bayan ka zaɓi nan wajen sai ka sake zaɓab wajen da aka rubuta “only me” to shikenan komai yanzu yazama daidai.