Kasuwanci:yadda ake fara kasuwanci cikin nasara.

Kasuwanci:yadda ake fara kasuwanci cikin nasara.

Kasuwanci wani abune me kyau Kuma shine yafi aiki domin aduniya idan ana maganar kudi ba'a Kawo ma'aikaci ace wai shiyafi kowa kudi amma a kullum yan kasuwazakaga sune agaba saboda train abubuwa dasuke dashi.


  Hanyoyi guda 5 Wanda idan kabisuzakayi kasuwanci cikin nasara


    (1) ka samu jari

    (2) Irin kasuwancin daza kayi

    (3) wurin kasuwanci

    (4) Hakuri

    (5) jajircewa akayi


          (1) jari :-  yanada kyau idan zaka fara kasuwanci yakasance kanada koda Dan karamin jarine, Wanda zaka fara dashi. Saboda shi kasuwanci dakudi ake Neman kudi idan bakada kudi saide kazamo Dan kallo akasuwa.


            (2) Irin kasuwancin daza kayi :

Ya zama dole a me son fara kasuwanci yayi tunani yasan irin kasuwancin da yadace yayi a kasuwa saboda

Hakan shine zebashi damar banbanta kasuwancin ka Dana sauran abokan kasuwanci.


                     (3) wurin kasuwanci


Wurin daza'a fara kasuwanci yanada matukar amfani akasuwa, saboda  awuri me fuskar mutane da suke bukatar wannan abun yakamata ace ankawo wannan rumfa - ko shago daya dace da wannan wuri.

 

                       (4) Hakuri

 Yazama dole a dankasuwa yakasance me hakuri da masu sayan kayansa, Kuma yakasance me sakin fuska a mutane.

Saboda mutane sune kasuwa  duk Wanda yarasa mutane to yarasa kasuwa.


                             (5) jajircewa akayi:


 Jajircewa yana nufin karka gajiya wurin fita wajen kasuwancin ka ta yadda duk Wanda yazo zai sameka a wannan wurin, ba tare da ya nemekaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post