Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya Sanadíyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jihar Zamfara .Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya Sanadíyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jihar Zamfara .

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya Sanadíyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jihar Zamfara .

Jaridar Arewafresh11 sune suka ruwaito wannan rahoton a shafinsu na Facebook inda suka bayyana alamarin ya Faru, hakika anyi babban rashi domin Mutuwar matashi ba karamin tada hankalin al’umma takeyi ba Kasancewar sune jigo alummar baki daya.

Muna masu Addu’a kuma muna Rokon Allah yaji Kansu da rahama, Allah yasa aljanna ce makomar su ameen.

Post a Comment

Previous Post Next Post